ha_tq/psa/77/04.md

125 B

Yaya Asaf yayi tunani lokacin da baya iya yin ɓarci ba?

Ya tuna da kwanakin dã, game da lokuttan da suka wuce tun-tuni.