ha_tq/psa/76/09.md

232 B

Menene hushin hukuncin Allah na abokan gabansa zai kawo masa?

Haushin hukuncin abokan gabansa zai kawo masa yabo.

Menene ya kamata mutane suyi game da alkawarin da suka yi wa Yahweh Allahnsu?

Ya kamata su ajiye alƙawarinsu.