ha_tq/psa/75/10.md

125 B

Menene Allah ya ce zai yi wa ƙahonnin mugaye kuma da na adalai?

Zai yanke ƙahonnin mugaye ya kuma daga kahonnin adalai.