ha_tq/psa/74/14.md

106 B

Mene ne Allah yayi wa Lebiyata?

Ya farfasa kawunan Lebiyatawa, kuma ya kasa koguna masu gudu su ƙafe.