ha_tq/psa/74/08.md

198 B

Menene abokan gaba suka yi wa wuraren taruwa?

Sun ƙone su dukka wuraren taruwa a ƙasar.

Menene mutanen Allah basu gani ba kuma?

Ba su ga ko wani abin al'ajibi ba, babu ko wani annabi kuma.