ha_tq/psa/72/16.md

264 B

Menene alamomin albarkun Allah a kan sarki?

Alamomin albarkun sune isasshen hatsi, kuma mutanen birnin za su yalwata.

Har tsawon wane lokaci ne Suleman ya roƙa sunan sarki ya ɗore?

Ya roƙa cewa sunan sarki ya ɗore har abada, kuma ya ci gaba kamar rana.