ha_tq/psa/72/13.md

119 B

Yaya sarkin yake kula da mabuƙata da matalauta?

Ya ji tausayin mabuƙata da matalauta, ya kuma ceci ran mabuƙata.