ha_tq/psa/72/11.md

137 B

Mene ne dukkan sarakuna da al'ummai za su yi a gaban sarkin?

Dukkan sarakuna su rusuna a gabansa, kuma dukkan al'ummai su bauta masa.