ha_tq/psa/72/04.md

156 B

Har yaushe Suleman yake so mutane su girmama Allah?

Yana so su girmama Allah idan rana tana haskakawa kuma idan wata yana nan har zuwa tsararraki dukka.