ha_tq/psa/72/03.md

278 B

Har tsawon wane lokaci ne Suleman ya so mutane to girmama Allah?

Yana so su girmama Allah tun da sauran rana kuma muddin wata na nana a dukkan tsara.

Menene Suleman ke son ranakun sarki su zama?

Yana son su su zama kamar ruwa a ciyawa, da ruwan saman da ke jiƙa duniya.