ha_tq/psa/69/34.md

266 B

Mene ne Dauda yace zai yabi Allah?

Sama, duniya, tekuna, da dukkan abu mai motsi zai yabi Allah.

Mene ne Allah zai yi wa Sihiyona da kuma birnin Yahuda?

Gama Allah zai ceci Sihiyona ya kuma sake gina biranen Yahuda, kuma mutane zasu zauna a can ya zama nasu.