ha_tq/psa/69/30.md

127 B

Mene ne zai faranta Allah fiye da sä da bijimi?

Yabon Dauda ga sunansa da waƙa da kuma shaidar godiya zai faranta Yahweh.