ha_tq/psa/69/05.md

245 B

Mene ne Allah ya sani game da Dauda?

Allah ya san wawancinsa kuma zunubansa ba ɓoye suke a gaban Allah ba.

Mene ne Dauda baya so ya faru ga waɗanda su na neman fuskar Allah?

Dauda ya roƙa kada masu neman ka su ƙasƙanta saboda Dauda.