ha_tq/psa/69/03.md

185 B

Mene ne ke faruwa da Dauda da yake jiran Allahnsa?

Ya gaji da kuka, maƙogwarona ya bushe, idanuna sun dishe.

Maƙiyan Dauda nawa da sun ƙi shi?

Maƙiyan sa sun fi suman kansa.