ha_tq/psa/68/26.md

183 B

Wane ne zai albarkaci ya kuma yabi Allah cikin taron?

Zuriyar Isra'ila na ainihi zasu albarkaci su kuma yabi Allah.

Wane ne ƙaramin kabila?

Benyamin ne kabila mafi ƙankanta.