ha_tq/psa/68/24.md

150 B

Wanne yanayi ne shigar Allah cikin haikalinsa ta ɗauka?

Mawaƙa suka fara yin gaba, masu busa na bin baya, a tsakiya kuwa 'yammata na kaɗa molo.