ha_tq/psa/68/22.md

113 B

Daga ina ne Ubangiji zai kawo mutanensa?

Ubangiji zai kawo mutanensa daga Bashan kuma daga cikin zurfin teku.