ha_tq/psa/68/16.md

211 B

Ga menene tsaunin tudu ke kallo da kishi?

Tsaunin tudu na kallo da kishi da dutsen da Allah ke so da ya zauna har abada.

Karusan Allah guda nawa ne a can?

karusan Allah guda dubu ashirin, dubu bisa dubu.