ha_tq/psa/68/11.md

200 B

Mene ne sojoji masu girma suka sanar?

Manyan sojoji sun sanar da dokar Ubangiji.

Mene ne matayen da ke zama a gida ke jira bayan da sarkin sojojin ya gudu?

Sun raba ganimar azurfa da zinariya.