ha_tq/psa/68/10.md

316 B

Menene Allah ya aika wa mutanensa?

Allah ya aika ruwa a yalwace domin ya ƙarfafa gadonsa a lokacin da shike gajiya.

Menene babban soja ya sanar?

Sojan ya sanar da umurnin Ubangiji.

Menene matan da ke jira a gida ke yi bayan sojojin sarakuna sun gudu?

Suna raba azurfa da zinariyar kurciya da suka kwace.