Mene ne Dauda yake so ya far da maƙiyan Allah kuma ya waɗanda basu ƙaunar Allah?
Yana son maƙiyan Allah a warwatsar da su, kuma waɗanda ke ƙin sa su gudu daga gabansa.
Mene ne adalai za su yi?
Adalai zasu yi murna , farinciki, waƙa kuma suyi murna a gaban Yahweh.