ha_tq/psa/67/04.md

276 B

Me ya sa ya kamata ƙasashe suyi murna da waƙa?

Ya kamata ƙasashe suyi murna da waƙa domin Allah zai hukunta mutane tare da adalci kuma yayi mulkin ƙasashen duniya.

Me ya sa duniya ta bayar da girbin ta?

Duniya ta bayar da girbinta domin Allah ya albarkaci mutane.