ha_tq/psa/66/16.md

244 B

Mene ne marubucin zai bayyana ga dukkan masu tsoron Allah?

Zai bayyana abin da Allah yayi wa ransa.

Mene ne Ubangiji zai yi idan marubucin ya dubi zunubin zuciyarsa?

Idan ya dubi zunubin a cikin zuciyarsa Ubangiji ba zai saurare shi ba.