ha_tq/psa/66/13.md

223 B

Da mene ne marubucin zai shiga gidan Allah?

Zai zo gidan Allah ya konanne hadayu.

Mene ne marubucin zai ba wa Allah?

Zai bada konanne hadayu kuma da dabbobi masu ƙiba, da ƙamshin raguna, kuma da bijjimai da awaki.