ha_tq/psa/66/03.md

109 B

Mene ne zai sa maƙiyan Allah su yi biyyaya da shi?

Girman ikonsa yasa maƙiyansa su yi ladabi a gabansa.