ha_tq/psa/65/04.md

192 B

Wane ne Dauda uace mai albarƙa ne?

Mai albarka ne mutumin daka zaɓa ya zo ya zauna a kusa da kai a cikin harabarka; zaya gamsu da kyawawan abubuwan dake a gidanka, haikalinka mai tsarki.