ha_tq/psa/64/08.md

355 B

Domin matakin da Allay ya ɗauka, me zai faru da abokan gaba?

Za'a sa abokan gaba su yi tuntuɓe kuma duk waɗanda suka gan su za su kaɗa kawunansu.

Yaya dukkan mutane za su amsa a lokacin da Allah ya hukunta abokan gaba Dauda?

Dukkan mutane za su ji tsoro, za su shella ayyukan Allah, kuma su yi tunani da hikima game da abubuwan da Allah ya yi.