ha_tq/psa/64/07.md

407 B

Mene ne Allah zai yi wa makiyan Dauda?

Allah zai harbe su kuma yanzu-yanzu za su ji ciwo daga kibiyoyinsa.

Domin ayukkan Allah, menene zai ga maƙiyan?

Maƙiyan zasu yi tuntuɓe kuma waɗanda sun gan su zasu kaɗa kansu.

Mene ne dukkan mutane zasu ce idan Allah ya hukunta maƙiyan Dauda?

Dukkan mutane zasu firgita, su shaida ayyukan Allah, kuma cikin hikima zasu yi tunani a kan abin da ya yi.