ha_tq/psa/64/05.md

132 B

Mene ne maƙiyan Dauda sun ce lokacin da suke shawara a asirce domin su yi mugunta su kuma ɗana tarko?

Sun ce, "Wa zai gan mu?"