ha_tq/psa/64/01.md

231 B

Mene ne Dauda yake roƙan Allah ya ji?

Ya so Allah ya ji muryarsa kuma ya saurari ƙararsa.

Daga menene Dauda ya roƙi Allah ya ɓoye shi?

Ya roƙi Allah ya ɓoye shi daga shirin miyagu kuma daga hargowar masu aika mugunta.