Zasu faɗa cikin wuri mai zurfi na duniya, za a bashe su ga hannun masu aiki da takobi, zasu zama abicin diloli.