ha_tq/psa/63/03.md

176 B

Mene ne Dauda zai yi domin alƙawarin Allah mai aminci?

Leɓunan Dauda zasu yabe ka, zai albarkace Allah sa'ad da yake da rai, kuma a cikin sunan Allah zai tada hannuwansa.