ha_tq/psa/62/03.md

231 B

Ta yaya za su bi da mutum a matsayinsa mai daraja?

Suna shawara da shi ne domin su ture shi daga matsayinsa mai daraja kaɗai, su na ƙaunar faɗin ƙarya, suna sa masa albarka da bakinsu, amma cikin zuciyarsu suna la'antar sa.