Dauda na jira cikin shiru wa Allah domin cetonsa na zuwa daga wurin Allah.
Dauda yace Allah ƙadai ne dutsen cetonsa, kuma hasumiya mai tsawo.