ha_tq/psa/61/08.md

145 B

Don mene ne Dauda zai yi waƙar yabo ga sunan Allah har abada?

Zai raira yabo ga sunan Allah har abada domin ya cika alwashinsa kowacce rana.