Dauda zai zauna a alfarwar Allah har abada kuma ya ɓoya a cikin inuwar fukafukin Allah.
Allah ya bashi gãdon waɗanda suke darjanta sunansa.