ha_tq/psa/61/01.md

198 B

Mene ne Dauda ya roƙi Allah yayi masa?

Dauda ya roƙi Allah ya ji kukansa, kuma ya ji addu'arsa

Yaya Allah ya zama wa Dauda?

Allah ya zama mafaka kuma hasumiya mai ƙarfi wa maƙiyan Dauda.