ha_tq/psa/60/10.md

162 B

Mene ne Allah bai yi wa sojoji ba?

bai je yaƙi da su ba

Yaya Isra'ila za su iya yin nasara?

Zasu yi nasara da taimakon Allah, domin zai tattake maƙiyan.