ha_tq/psa/59/12.md

128 B

Yaya Dauda ya roƙi Allah ya cinye maƙiyansa?

Ya roƙi Allah ya cinye su da fushi, kuma ya cinye su domin kar a tuna da su.