ha_tq/psa/59/01.md

137 B

Yaya Dauda ya roƙi Allah ya ƙubutar da shi daga maƙiyansa?

Ya roƙi Allah ya ɗora shi can sama nesa daga waɗanda suke taso masa.