A ina ne Dauda zai bada godiya ga Ubangiji?
Dauda zai bada godiya ga Ubangiji cikin mutane.
A ina ne Dauda zai yi wakar yabo ga Ubangiji?
Dauda zai yi wakar yabo ga Ubangiji cikin al'ummai.
A ina ne Dauda yace jinƙan Allah ya ɗaukaka?
Dauda yace jinkan Allah ya daukaka a kan dukkan duniya.