333 B
333 B
Menene Dauda ya ce Allah zai aiko ma sa?
Dauda ya ce Allah zai aiko ma sa amincin alƙawarin Allah da amincinsa.
A cikin su wanene Dauda ya yi ƙarya?
Ya yi ƙarya a cikin waɗanda aka sa a wuta.
A ina ne Dauda ya roƙi Allah ya bar darajarsa ta zamana?
Dauda ya roƙi Allah ya bar darajarsa ta zma a bisan dukkan duniya.