Ya roƙi Allah yayi masa jinƙai, domin zuciyarsas na fakewa wurin Allah.
Dauda zai fake wurin Allah har sai matsalolinsa ya ƙare.