ha_tq/psa/56/12.md

204 B

Mene ne Dauda ya yi alwashin ba wa Allah?

Dauda yayi alwashi cewa zai miƙa baye-baye na godiya ga Allah.

A ina ne Dauda ya yi tafiya bagan Allah?

Dauda yayi tafiya a gaban Allah a cikin masu rai.