ha_tq/psa/56/05.md

165 B

Mene ne maƙiyan Dauda ke yi da kalmominsa?

Su na murda kalmominsa.

Wanne tunani ne maƙiyan Dauda ke yi a kansa?

Dukkan tunaninsu a kan Dauda na mugunta ne.