ha_tq/psa/56/04.md

280 B

Menene sakamakon dogarar Dauda ga Allah?

Dauda ya sa dogararsa ga Allah domin kada ya ji tsoro.

Menene Abokan gaban Dauda suka yi da kalmonin Dauda?

Sun murɗa kalmomin Dauda.

Menene tunanin abokan gaban Dauda a gare shi?

Dukkan tunaninsu na a kan Dauda domin mugunta.