ha_tq/psa/56/03.md

192 B

Dauda ya yi alwashin menene idan yana jin tsoro?

Sa'ada dauda ya ji tsoro, zai dogara ga Allah.

Mene ne sakamakon dogaran Dauda ya Allah?

Dauda na dogara ga Allah don kada ya ji tsoro.