Ya roƙi Allah yayi masa jinkai domin wani naso ya haɗiyeshi.
Maƙiyan Dauda na so su haɗiyeshi dukkan yini.