ha_tq/psa/55/12.md

152 B

Wane ne ya tsauta wa Dauda kuma ya tada kansa yayi gäba da Dauda?

Aminan da abokan Dauda na kusa ne suka tsauta wa Dauda kuma suka yi gäda da shi.