ha_tq/psa/55/09.md

216 B

Menene Dauda ya tambayi Ubangiji yayi wa abokan gaban Dauda?

Ya tambaye Ubangiji ya lalata su, kuma ya rikita harsunansu.

Me ake samu a tsakkiyar birnin?

Zunubi, ɓarna da mugunta ake samu a tsakkiyar birnin.